17 da kwasakwasa, da ungulu, da dimilmilo,
17 kwasakwasa, ungulu, da babba da jaka,
Za ku ji ƙyamar waɗannan irin tsuntsaye, ba za ku ci su ba, gama abin ƙyama ne su, wato, gaggafa, da mikiya, da ungulun kwakwa,
da kazar ruwa, da kwasakwasa, da ungulu,
da mujiya, da babbar mujiya, da ɗuskwi,
da zalɓe, da kowane irin jinjimi, da katutu, da yaburbura.