11 “Kuna iya cin dukan halattattun tsuntsaye.
11 Za ku iya cin kowane tsuntsu mai tsabta.
Kada ku ci duk irin abin da ba shi da ƙege ko ɓamɓaroki, gama haram yake a gare ku.
Amma waɗannan tsuntsaye ne ba za ku ci ba, mikiya, da gaggafa, da ungulun kwakwa,