M.Sh 13:11 - Littafi Mai Tsarki11 Da haka nan dukan Isra'ilawa za su ji, su ji tsoro, har da ba za su ƙara aikata mugun abu irin wannan a cikinku ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’an nan dukan Isra’ila za su ji su kuma tsorata, babu kuma wani a cikinku da zai ƙara yin irin wannan mugun abu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |