M.Sh 12:26 - Littafi Mai Tsarki26 Amma tsarkakakkun abubuwan da suke wajibanku da hadayunku na wa'adi, su ne za ku ɗauka ku kai wurin da Ubangiji ya zaɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Amma ku ɗauki abubuwa masu tsarki, da kuma duk abin da kuka yi alkawari za ku bayar, ku tafi inda Ubangiji ya zaɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |