M.Sh 12:25 - Littafi Mai Tsarki25 Kada ku ci shi domin ku sami zaman lafiya, ku da zuriyarku a bayanku, gama za ku riƙa aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Kada ku ci shi, don ku zauna lafiya, da ku da ’ya’yanku bayanku, gama za ku riƙa aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |