24 Kada ku ci jinin, sai ku zubar a ƙasa kamar ruwa.
24 Ba za ku ci jini ba, ku zubar da shi a ƙasa kamar ruwa.
Sai dai kada ku ci jinin, amma ku zubar a ƙasa kamar ruwa.”
Amma ba za ku ci jinin ba, sai ku zubar da shi a ƙasa kamar ruwa.
Sai dai ku lura, kada ku ci jinin, gama jinin shi ne rai, kada ku ci ran tare da naman.
Kada ku ci shi domin ku sami zaman lafiya, ku da zuriyarku a bayanku, gama za ku riƙa aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji.
Ba za a ci kitse ko jinin ba a wuraren zamanku. Wannan doka madawwamiya ce.