M.Sh 12:14 - Littafi Mai Tsarki14 amma sai a wurin nan ɗaya wanda Ubangiji zai zaɓa daga cikin kabilanku, nan za ku miƙa hadayunku na ƙonawa, nan ne kuma za ku yi dukan abin da na umarce ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ku miƙa su kawai a wurin da Ubangiji zai zaɓa a cikin ɗaya daga kabilanku, a can za ku yi kowane abin da na umarce ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |