M.Sh 11:24 - Littafi Mai Tsarki24 Duk inda tafin ƙafarku ya taka kuma zai zama naku. Iyakarku za ta kama daga jeji zuwa Lebanon da kuma daga Kogin Yufiretis zuwa Bahar Rum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Duk inda tafin ƙafanku ya taka, zai zama naku; iyakarku zai kama daga hamadan Lebanon da kuma daga Kogin Yuferites zuwa Bahar Rum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |