20 Za ku rubuta su a madogaran ƙofofin gidajenku, da bisa ƙofofinku,
20 Ku rubuta su a kan madogaran ƙofofin gidajenku, da a kan ƙofofinku,
Za ku kuma rubuta su a madogaran ƙofofin gidajenku, da ƙofofinku.”
Sa'an nan ku ɗibi jinin, ku sa a dogaran ƙofa duka biyu, da bisa kan ƙofar gidajen da za a ci naman dabbobin.
Waɗannan kalmomi da na umarce ku da su a yau, za su zauna a zuciyarku.