M.Sh 11:18 - Littafi Mai Tsarki18 “Sai ku riƙe zantuttukan nan nawa a zuciyarku da ranku. Za ku ɗaura su alama a hannuwanku, da goshinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Saboda haka, sai ku riƙe waɗannan kalmomina gam a zukatanku da ranku; ku ɗaura su kamar alama a hannuwanku, da goshinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |