M.Sh 10:21 - Littafi Mai Tsarki21 Shi ne abin yabonku, shi ne Allahnku, wanda ya yi muku waɗannan al'amura masu girma, masu bantsoro waɗanda kuka gani da idanunku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Shi ne abin yabonku; shi ne Allahnku, wanda ya aikata muku waɗancan manya abubuwa banmamaki masu banrazanar da kuka gani da idanunku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |