M.Sh 10:15 - Littafi Mai Tsarki15 Duk da haka Ubangiji ya ƙaunaci kakanninku ya zaɓi zuriyarsu a bayansu daga cikin dukan sauran al'umma, kamar yadda yake a yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Duk da haka Ubangiji ya ƙaunaci kakanninku, ya kuma zaɓe ku, ku zuriyarsu, a bisa dukan al’ummai, yadda yake a yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |