M.Sh 1:33 - Littafi Mai Tsarki33 Shi wanda ya bishe ku, ya nuna muku inda za ku yi zango. Da dare yakan nuna muku hanya da wuta, da rana kuma yakan bi da ku da girgije.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 shi da ya sha gabanku a tafiyarku, cikin wuta da dad dare da kuma girgije da rana, don yă nemi wurare domin ku kafa sansani, don kuma yă nuna muku hanyar da za ku bi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |