M.Sh 1:31 - Littafi Mai Tsarki31 Kun ma ga yadda Ubangiji ya bi da ku cikin jeji kamar yadda mutum yakan bi da ɗansa, a dukan tafiyarku har zuwa wannan wuri.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 da kuma a cikin hamada. A can ma kun ga yadda Ubangiji Allahnku ya riƙe ku ko’ina da kuka tafi, kamar yadda mahaifi yakan riƙe ɗansa, sai da kuka kai wannan wuri.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |