Mika 7:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ya maƙiyina, kada ka yi murna a kaina, Gama sa'ad da na fāɗi, zan tashi kuma. Sa'ad da na zauna cikin duhu, Ubangiji zai haskaka ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Kada ku yi farin ciki, ku maƙiyana! Ko da yake na fāɗi, zan tashi. Ko da yake na zauna a cikin duhu, Ubangiji zai zama haskena. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |