Mika 7:19 - Littafi Mai Tsarki19 Zai sāke jin juyayinmu, Ya tattake muguntarmu a ƙarƙashin ƙafafunsa. Za ka jefar da zunubanmu a cikin zurfin teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Za ka sāke jin tausayinmu; za ka tattake zunubanmu a ƙarƙashin sawunka ka kuma tura dukan kurakuranmu zuwa cikin zurfafan teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |