Mika 7:16 - Littafi Mai Tsarki16 Al'umman duniya za su gani, Su kuwa ji kunyar ƙarfinsu duka. Za su sa hannuwansu a baka, Kunnuwansu za su kurmance. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Al’ummai za su gani su kuma ji kunya, za a kuma ƙwace musu dukan ikonsu. Za su kama bakinsu kunnuwansu kuma za su zama kurame. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |