Mika 7:12 - Littafi Mai Tsarki12 A waccan rana mutane za su zo wurinka, Daga Assuriya har zuwa Masar, Daga Masar zuwa Kogin Yufiretis, Daga teku zuwa teku, daga dutse zuwa dutse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 A wannan rana mutane za su zo gare ka daga Assuriya da kuma biranen Masar, daga Masar ma har zuwa Yuferites daga teku zuwa teku, kuma daga dutse zuwa dutse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |