Mika 6:4 - Littafi Mai Tsarki4 Gama na fito da ku daga ƙasar Masar, Na fanshe ku daga gidan bauta. Na aika muku da Musa, da Haruna, da Maryamu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Na fito da ku daga ƙasar Masar na kuma ’yantar da ku daga ƙasar bauta. Na aika da Musa yă jagorance ku, haka ma Haruna da Miriyam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |