Mika 6:1 - Littafi Mai Tsarki1 “Ku ji abin da ni Ubangiji nake cewa, Tashi ku gabatar da ƙararku a gaban duwatsu, Ku bar tuddai su ji muryarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ku saurari abin da Ubangiji ya ce, “Tashi ku gabatar da ƙararku a gaban duwatsu; bari tuddai su ji abin da kuke so ku faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |