Mika 5:3 - Littafi Mai Tsarki3 Domin haka zai yashe su, Sai lokacin da wadda take naƙuda ta haihu. Sa'an nan sauran 'yan'uwansa Za su komo wurin mutanen Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Saboda haka za a yashe Isra’ila har sai wadda take naƙuda ta haihu sauran ’yan’uwansa kuma sun dawo su haɗu da Isra’ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |