Mika 3:6 - Littafi Mai Tsarki6 Saboda haka kome zai zama dare da duhu, ba wahayi ko duba. Rana za ta fāɗi a kan annabawa, Yini zai zama musu duhu baƙi ƙirin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Saboda haka dare yana zuwa a bisanku, ba tare da wahayi ba, kuma duhu, ba tare da duba ba. Rana za tă fāɗi wa annabawa, yini kuma zai zama musu duhu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |