Mika 3:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sa'an nan za su yi kuka ga Ubangiji, Amma Ubangiji ba zai amsa musu ba. Zai ɓoye musu fuskarsa a wannan lokaci, Saboda mugayen ayyukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Sa’an nan za su kira ga Ubangiji, amma ba zai amsa musu ba. A wannan lokaci zai ɓoye fuskarsa daga gare su saboda irin muguntar da suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |