Mika 2:1 - Littafi Mai Tsarki1 Taku ta ƙare, ku masu shirya mugunta, Masu tsara mugunta a gadajensu! Sa'ad da gari ya waye, sai su aikata ta, Domin ikon aikatawa yana hannunsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Taku ta ƙare, ku da kuke shirya makirci, ku da kuke ƙulle-ƙullen mugunta a kan gadonku! Da gari ya waye sai ku fita ku aikata mugunta domin ikon aikatawa yana hannunku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |