Mika 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 Gama raunin Samariya, ba ya warkuwa, Gama ya kai Yahuza, Ya kuma kai ƙofar jama'ata a Urushalima.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Gama raunin Samariya ba mai warkewa ba ne; ya bazu har Yahuda. Ya ma kai bakin ƙofar mutanena, har ma Urushalima da kanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |