Mika 1:6 - Littafi Mai Tsarki6 “Domin haka zan mai da Samariya jujin kufai a karkara, Wurin dasa kurangar inabi. Zan zubar da duwatsunta a cikin kwari, In tone harsashin gininta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 “Saboda haka zan mai da Samariya tarin juji, wurin noman inabi. Zan zubar da duwatsunta a cikin kwari in kuma bar harsashin gininta a bayyane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |