Mika 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Duwatsu za su narke a ƙarƙashinsa, Kwaruruka za su tsattsage kamar kakin zuma a gaban wuta, Kamar ruwa yana gangarowa daga tsauni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Duwatsu za su narke a ƙarƙashin ƙafafunsa, kamar kaki a gaban wuta, kwaruruka kuma za su ɓace, kamar ruwan da yake gangarowa daga tsauni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |