Mika 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ku aske kanku saboda ƙaunatattun 'ya'yanku. Ku yi wa kanku ƙwaƙwal kamar ungulu, Gama 'ya'yanku za su tafi bautar talala. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ku aske kanku ƙwal don makoki, ku yi wa kanku ƙwalƙwal kamar ungulu. Gama za a ja ’ya’yan da kuke farin ciki a kai su bauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |