Mika 1:14 - Littafi Mai Tsarki14 Domin haka sai ku ba Moreshet-gat guzuri, Mutanen Akzib za su yaudari sarakunan Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka za ku ba da kyautan bankwana ga Moreshet Gat. Garin Akzib zai zama abin yaudara ga sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Wannan shi ne jawabin da Allah ya yi a kan dabbobin da suke kudancin hamada, “Jakadu sun yi tafiya a ƙasa mai hatsari, inda zakoki suke, inda macizai masu dafi da macizai masu tashi sama suke. Suna labta wa jakunansu da raƙumansu kayayyaki masu tsada da za su kai gaisuwa ga al'ummar da ba za ta taimake su da kome ba.