Mattiyu 9:35 - Littafi Mai Tsarki35 Sai Yesu ya zazzaga dukan garuruwa da ƙauyuka, yana koyarwa a majami'unsu, yana yin bisharar Mulkin Allah, yana kuma warkar da kowace irin cuta da rashin lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Yesu ya zazzaga dukan garuruwa da ƙauyuka, yana koyarwa a majami’unsu, yana wa’azin labari mai daɗi na mulkin yana kuma warkar da kowace irin cuta da rashin lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |