Mattiyu 9:20 - Littafi Mai Tsarki20 Ga kuma wata mace wadda ta shekara goma sha biyu tana zub da jini, ta raɓo ta bayansa, ta taɓa gezar mayafinsa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 A daidai wannan lokaci sai ga wata mace wadda ta yi shekaru goma sha biyu tana zub da jini ta raɓo ta bayansa ta taɓa gefen rigarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |