Mattiyu 9:10 - Littafi Mai Tsarki10 Sa'ad da kuwa Yesu yake cin abinci a gida, sai ga masu karɓar haraji da masu zunubi da yawa sun zo, sun zauna tare da shi da almajiransa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Yayinda Yesu yake cin abinci a gidan Mattiyu, masu karɓar haraji da yawa da kuma masu zunubi suka zo suka kuwa ci tare da shi da kuma almajiransa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |