Mattiyu 8:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ina kuma gaya muku, da yawa za su zo daga gabas da yamma su zauna cin abinci tare da Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu a Mulkin Sama, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ina kuma gaya muku da yawa za su zo daga gabas da kuma yamma, su ɗauki wuraren zamansu a biki tare da Ibrahim, Ishaku, da Yaƙub a cikin mulkin sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |