Mattiyu 5:6 - Littafi Mai Tsarki6 “Albarka tā tabbata ga masu kwaɗaita ga adalci, domin za a biya musu muradi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Masu albarka ne waɗanda suke jin yunwa da ƙishirwa don gani an yi adalci, gama za a ƙosar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |