Mattiyu 5:28 - Littafi Mai Tsarki28 Amma ni ina gaya muku, kowa ya dubi mace duban sha'awa, ya riga ya yi zinar zuci ke nan da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Amma ina gaya muku, duk wanda ya dubi mace, sa’an nan ya yi sha’awarta a zuci, ya riga ya yi zina ke nan da ita a zuciyarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |