Mattiyu 4:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan Iblis ya kai shi tsattsarkan birni, ya ɗora shi can kan tsororuwar Haikali, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai Iblis ya kai shi birni mai tsarki, ya kai shi can wuri mafi tsayi duka na haikali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |