Mattiyu 4:23 - Littafi Mai Tsarki23 Sai ya zazzaga duk ƙasar Galili, yana koyarwa a majami'unsu, yana shelar bisharar Mulkin Allah, yana kuma warkar da kowace cuta da rashin lafiya na mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Yesu ya zazzaga dukan Galili, yana koyarwa a cikin majami’unsu, yana wa’azin labari mai daɗi na mulkin sama, yana kuma warkar da kowace cuta da rashin lafiyar mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |