Mattiyu 27:1 - Littafi Mai Tsarki1 Da gari ya waye sai duk manyan firistoci da shugabannin jama'a suka yi shawara a kan Yesu su kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Da wayewar gari, sai dukan manyan firistoci da dattawan mutane suka yanke shawara su kashe Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |