Mattiyu 26:67 - Littafi Mai Tsarki67 Sai suka tattofa masa yau a fuska, suka bubbuge shi, waɗansu kuma suka mammare shi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202067 Sai suka tottofa masa miyau a fuskarsa, suka kuma bubbuge shi da hannuwansu. Waɗansu kuma suka mammare shi အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |