Mattiyu 26:28 - Littafi Mai Tsarki28 Wannan jinina ne na tabbatar alkawari, wanda za a zubar saboda mutane da yawa, domin gafarar zunubansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Wannan jinina ne na sabon alkawari, wanda aka zubar saboda mutane da yawa, don gafarar zunubai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |