Mattiyu 26:24 - Littafi Mai Tsarki24 Ɗan Mutum zai tafi ne, yadda labarinsa yake a rubuce, duk da haka kaiton mutumin nan da yake ba da Ɗan Mutum! Da ma ba a haifi mutumin nan ba, da zai fiye masa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ɗan Mutum zai tafi kamar yadda aka rubuta game da shi. Amma kaiton mutumin da zai bashe Ɗan Mutum! Da ma ba a haifi mutumin nan ba, da ya fi masa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |