Mattiyu 25:43 - Littafi Mai Tsarki43 Na yi baƙunci, ba ku sauke ni ba. Na yi huntanci, ba ku tufasar da ni ba. Na yi rashin lafiya, ina kuma kurkuku, ba ku kula da ni ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202043 da na yi baƙunci, ba ku karɓe ni ba, da nake bukatar tufafi, ba ku yi mini sutura ba, da na yi rashin lafiya kuma ina a kurkuku, ba ku lura da ni ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |