Mattiyu 25:38 - Littafi Mai Tsarki38 A yaushe kuma muka gan ka baƙo muka sauke ka, ko kuwa huntu muka tufasar da kai? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Yaushe kuma muka gan ka baƙo muka karɓe ka, ko cikin bukatar tufafi muka yi maka sutura? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |