Mattiyu 25:18 - Littafi Mai Tsarki18 Amma wannan da ya karɓi talanti ɗaya ɗin, sai ya je ya tona rami ya ɓoye kuɗin ubangijinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Amma mutumin da ya karɓi talenti ɗaya ɗin, ya tafi, ya tona rami, ya ɓoye kuɗin maigidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |