Mattiyu 24:7 - Littafi Mai Tsarki7 Al'umma za ta tasar wa al'umma, mulki ya tasar wa mulki. Za a kuma yi yunwa da raurawar ƙasa a wurare dabam dabam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Al’umma za tă tasar wa al’umma, mulki yă tasar wa mulki. Za a yi yunwa da girgizar ƙasa a wurare dabam-dabam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |