Mattiyu 24:26 - Littafi Mai Tsarki26 Saboda haka in sun ce da ku, ‘Ga shi can a jeji,’ kada ku fita. In kuwa sun ce, ‘Yana can cikin lolloki,’ kada ku yarda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 “Saboda haka in wani ya ce muku, ‘Ga shi can a hamada,’ kada ku fita; ko, ‘Ga shi nan a ɗakunan ciki,’ kada ku gaskata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |