Mattiyu 24:14 - Littafi Mai Tsarki14 Za a kuma yi bisharar nan ta Mulkin Sama ko'ina a duniya domin shaida ga dukkan al'ummai. Sa'an nan kuma sai ƙarshen ya zo.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Za a kuma yi wa’azin wannan bisharar mulki a cikin dukan duniya, yă zama shaida ga dukan al’ummai, sa’an nan ƙarshen yă zo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |