Mattiyu 23:25 - Littafi Mai Tsarki25 “Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kukan wanke bayan ƙwarya da akushi, amma a ciki cike suke da zalunci da zari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 “Kaitonku, malaman dokoki da Farisiyawa, munafukai! Kukan wanke bayan kwaf da kwano, amma a ciki, cike suke da zalunci da sonkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |