Mattiyu 21:15 - Littafi Mai Tsarki15 Amma manyan firistoci da malaman Attaura suka ga abubuwan al'ajabi da ya yi, har yara suna sowa a Haikalin suna cewa, “Hosanna ga Ɗan Dawuda!” sai suka ji haushi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma da manyan firistoci da malaman dokoki suka ga abubuwan banmamakin da ya yi, yara kuma suna ihu a filin haikali suna cewa, “Hosanna ga Ɗan Dawuda,” sai fushi ya kama su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |