Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Mattiyu 20:10 - Littafi Mai Tsarki

10 To, da na farkon suka zo suka zaci za su sami fiye da haka. Amma su ma aka ba ko wannensu dinari guda.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Saboda haka da waɗanda aka ɗauka da fari suka zo, sun zaci za su sami fiye da haka. Amma kowannensu ma ya karɓi dinari guda.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Mattiyu 20:10
4 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Da ya yi lada da su a kan dinari guda a yini, sai ya tura su garkarsa.


Da waɗanda aka ɗauka wajen la'asar suka zo, sai ko wannensu ya sami dinari guda.


Da suka karɓa sai suka yi ta yi wa maigidan gunaguni,


Sai Bitrus ya amsa ya ce, “To, ai, ga shi mun bar kome, mun bi ka. Me za mu samu ke nan?”


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ